Yadda ZakaS Kyautar Kudi Sama Da ₦2000 Ta Hanyar Amfani Sabon Application Polaris Bank
Kamar Yadda kuka sani nadan kwana2 banYi muku posting ba, a wannan Lokacin nazu muku da Albishir na wata sabuwar Hanya wacce zaku samu Kudi
Da farko dai kowa Yasan Polaris Bank ba boyayyiyar Banki bace, sun fito da sabuwar garabasar bada kyautar Kudi ga sababbin Customers dinsu da suka bude Asusun ajiya dasu ta hanyar amfani da sabuwar Manhajar su,
A wannan hanyar da zan baka ka tabbatar kabi hanyoyin dana vaku
Ka shiga nan 👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.vulte.app
Bayan ka dauko saika bude ka shiga #Signup
zasu tambaye ka shin kana da Account dasu saika taba (i don't have polaris account)
Daga nan zasu baka wajen da zaka saka
-BVN
-Phone Number
Saika saka wadanda basu da BVN saisu tava
---> I don't have BVN
a kasa zasuga
Refferal Codes saiku saka
----->>> J1H859TQ
(Ka tabbatar kasa wannan Codes din 👆) domin idan bakasa ba bazasu baka Welcome Bonus ba
Kana gamawa zasu kaika wajen da zaka dauki Photon fuskar ka
Noted: bakai ne da kanka zaka dauka ba Camera Automatic ce da kanta zata dauka
Kana gama nan saika saka
Password misali Aliyu322##
Kana gamawa zai bude saika duba sama zakaga sun baka Kyautar Kudi wanda anan take zaka iya cirwa zuwa Bank ko Airtime
Sannan ka duba kasa zasu baka Codes duk mutum1 daya bude da Codes dinka zasu Baka ₦300 shima su bashi ₦200
Allah taimaka
Ku hanyarta kafin su rufe
0 Comments