Sabon Tallafin Gwamnatin Tarayya Da ake Cikawa



Sabon Tallafin Gwamnatin Tarayya Da ake Cikawa


An Fara cika sabon employment Mai suna (NDE) Wato National Directorate of Employment


Wannan tallafin gwamnatin tarayya nigeria ce ta dauki nauyin. Sa


Wanda Suka bayyana cewa zasu dauki a kalla mutane 1k a kowace local government da take nigeria


Amma kafin Fara aikin gwamnatin tarayya zata Fara Bayar da horo na tsawon wata 1 zuwa 3 ko fiye da hakan

Sanna ana sa ran za a bada tallafin kudi naira 250,000 or 500,000 ga kowane mutum da ya cika ya Samu

Ga Wanda suke sha’awar cikawa sai ku latsa Apply da ke kasa domin cikawa

Pls ku turawa Yan uwa domin suma su Sami cikawa saboda tallafin Bai bazu sosai a social media ba.


https://ndetrainees.ng/

Post a Comment

0 Comments

ads1