Yadda zaku nemi aiki a Pharma ethics limited
Yadda zaka nemi aiki a pharma which limited dake sokoto
Pharma ethics limited dake sokoto state babban Wajen sayar da nagani ne da chemists dake a sokoto suna sanar da mutane akan daukar sababin ma’aikata.
Shin su waye ya kamata su nemi wannan aikin?
Wadanda suke da certificate na degree a bangaren microbiology, biochemistry, chemistry da biology.
Wurin aiki: sokoto state,
Nau’in aiki: cikkyakyan lokaci,
Albashi: N100,000 zuwa N150,000 duk Wata,
Ranar rufe Neman aikin: 25 March 2022.
Dan shekara 22 zuwa 28 ne ya dace su nemi wannan aikin.
Shin tayaya Zan nemi wannan aikin:
Zaku aika curriculum vitae wato CV naku zuwa ga hr@pharmaethics.com.
Ga link Nan ku Shiga domin ganin yadda zaku kirkiri curriculum vitae CV naku idan baku dashi.
Gal Nan domin cikawa ta online
0 Comments