YADDA AKE HADA VIDEO CARTOON ANIMATION A WAYAR ANDROID

Kamar yadda kuka sani carton shine video wanda ake hadawa wato wanda zakaga hotunan yan gwaigwai suna motsi harda magana sannan kuma suna tafiya kamarde yadda kuka sani, misali kamar carton na toom and jerry duk ire iren wannan sune cartoon, to insha Allah, kaima zaka iya hada wannan da wayarka kirar android cikin sauki

Abin da ake bukata kawai wani Application ne mai suna Poppy Toons
Yanzu sai kayi download dinsa a wannan link din:
DOWNLOAD POPPY TOONS.APK

Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi zakuga new saiku shiga nan to anan ne zakuga images wanda zaku hada carton din dashi saiku tsabi wanda kukeso sannan ku tsarashi yadda kukeso sannan akwai gun yin Record sai kuyi Record ku dorawa kowane hoto maganar da kukeso idan kun gama sai kuyi save shikkenan sai kuyi play.