YADDA ZAKA BUDE GMAIL ACCOUNT A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI


Assalam

Kamar yadda kuka sani Gmail shine Google Mail wato wata hanyace da ake aika sako da karba tare da ajiye duk wasu sirrika na docment da sauran abubuwa kamar yadda kuka sani gmail yana da matukar amfani ga masu amfani da wayar android sannan yana taimaka mata sosai da sosai, dan haka yanzu ga bayanin yadda zaku budeshi cikin sauki a wayar android batare da computer ba

Da farko idan ka bude wayarka da android saika shiga menu ka duba Gmail saika shiga idan ya bude Saika shiga Kana Shiga Zai Budema Page wanda zakasa sunanka Akwai First Name Da Last Name sai Kacike Sannan kayi Click Akan Arrow Right nan take zakaga ya Budema Page Idan Ya Bude Zakaga Inda Zakasa Sunan da kakeso email Email Dinda ya kasance Idan Kasa Sai kai Next Idan Sunan Da Kasa Akwai Mai Irinsa To Zata Kaika Wani Page anan Zakaga Akwai Wajan Zabar Gmail Sai Kashiga Zakaga Ya Budema Gmail Name Sai Kazabi Wanda Yayima Sauki Sai Kai idan Kuma Babu Mai Irinsa Zai Kaika Wajan Saka to a Akwati Na Farko Kasa Passowrd Din Da Kakeso Na Biyu Ka Mai Maita Irin Na farko amma password din da zakasa karya gaza guda shida 6 sannan sai Kayi Next Idan Kayi Next Zai Budema Page wanda zaka tsabi tambaya sannan ka bayar amsa wato security Question da kuma security Answer to saika shiga Security Question din ka tsabi tambayar sannan kayi kasa ka bada amsar shikkenan daganan zai nunoma inda zakayi copy na wani Rubutu ajikin hoto ka sashi a wani dan box dake kasan hotan shikkenan saika shiga Contunio shikkenan.
Allah ya bada sa,a.


@J EX-BRD

Post a Comment

0 Comments

ads1